Pages

Thursday, 27 August 2015

Abunda Ya Sanya Buhari Bai Aminta Da Lamorde Ba

Wata majiya dake fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa Shugaba Buhari bai aminta da shugaban hukumar hana almundahana ta kasa ba.



Majiyar ta bayyana cewa shugaba Buhari na iya ba mutane mamaki kamar yadda yayi a wajen zaben Mai bashi shawara akan tsaro. Da alama Hamid Ali za’a ba. Na samu labarin cewa hukumar yan sandan masu fari kaya (DSS) ta fara tantance shi.


Amma fadar shugaban Kasa ta musanta hakan a lokacin data fada ma Jaridar Daily Post cewa cire shi da za’ayi yana da alaka n da zargin da George Ubo yayi mashi.


Wata majiya wadda bata so a fadi sunan ta tace:


“Shugaba Buhari yana sane da duka zargin da Geroge Uboh yayi mashi. Akwai da yawa wasu ma wadanda mutane basu san dasu ba.


“Lamorde  ya cimmawa tun zaman shi Mukaddashin Ciyama? Wace nasara yaci kafin a tabbatar dashi a ma


tsayin Ciyaman. Zani iya tabbatar maka da cewa Lamorde baza ya iya wuce Mako mai zuwa ba. Wasu manyan Yan APC ma basu san zaman shi a wajen”


Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.



The post Abunda Ya Sanya Buhari Bai Aminta Da Lamorde Ba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

No comments:

Post a Comment