A ranar Talata 1, ga watan Satumba, Dan Jarida Naij.com Hausa Oladele Hakeem yayi hira da Babban Sakataren Kungiyar Yan Kasuwa Masu Tomato da Sauran Kanya Miya a Mile 12 a jihar Legas, Alhaji Lawal Biliya Adam.
A hiran, Sakataren yayi iri-irin magana akan amfanin kasuwan da matsallolin a gaba kasuwan da abubuwan yake so daga Gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode da kuma kokarin Shugaba Muhammadu Buhari tun lokaci ya fara gwamnatin tarayya.
Ga shi nan:

Kasuwan Masu Tomato
Kai ne Sakataren. Toh, me sunan Ciyaman Kasuwan?
Wanne Ciyaman? Ciyaman na kasuwan gaba daya ne ko Ciyaman yan kasuwa masu tomato?
Ciyaman masu tomato?
Sunan Ciyaman yan kasuwa masu tomato, Alhaji Yahuza Alhassan
Wanne shekara wanna kasuwa ta fara?
Kasuwa masu tomato Mile 12 ta fara a sama da shekara 30. Wanna tata zo daga Edo shekara 33 yanzu.
Wanna kasuwa yan Arewa kawai ne, ko tana da amfani na kowa?
Wanna kasuwa Mile 12, tana da amfani sosai. Ba na yan Arewa kawai, amma na duniya gaba daya ne. Domin na farko, daga sauran sashen Afirika, suna siya daga mu. Wanna kasuwa suna siya tons 1,500 na kayan miya. Wannan bangaren na tomato kawai. Kaga idan tatashi, wanna Tirela 50 ke na, dauke kimani 450 da kilo 40.
Wanna kasuwa tana da amfani na tattalin arzikin jihar Legas da Najeriya gaba daya ko?
Kore kwa! Tabas. Domin muna muhimmanci wanna kasuwa shekara biyu da ya wuce. Lokacin Tollgate a wurin Berger a jihar Legas, inda gari cika siyarwa motoci suna zuwa, akwai ”Roadblock” a wajen. Wanda ake, akwai gwamnati akwai bogi. A suke lokacin suna ba motocin ”receipt.” Kaga, ulakanci bakina, suke kawo kaya. Muka je aiki. Wande aiki gaba daya duk wanda ake bangaren ana kudu ba shafa ba. Saboda muna da kayan miya a lokacin ra’ayuwa, muna da tomato tayi “condemned.” Wannan ba mai kyau ba. Ta lalace kamar Naira 40,000 kondo daya. Kaga, dole ne muna da muhimanci. Kayan miya, in ba mu samu ”fresh tomato” (kayan miya), waye zai siya gongoni.
Me kuke so daga Gwamna Akinwunmi Ambode?
Gwamnan ya san kasuwan Mile 12. Yan kasuwan Mile 12, sun duk, yan kasuwa ne da kuma yan siyasa ne. Muna na kibila guda. Abunde kibila guda. Na farko, akwai Shugaban kasuwan Mile 12 yayi shekara 14 a Legas. Shine Alhaji Haruna Muhammad, yana da amfani.
Kowa, mu fara siyasa daga SDP da NRC, aka dawo akan AD, aka dawo akan AC. Aka dawo ACN. Daga ACN aka dawo a yanzu muna APC. Saboda da haka, akwai mu. Bamu banbaci a siyasar Legas. In ka duba ko ina a Legas, ba mutane suke so Legas kamar mutanen Mile 12.
Akan abubuwan muke so daga gwamnatin Legas. Anan kasuwa, hanya ba kyau. Kuma muna so babban gate na biyu. Muna so ”Ringroad.” Muna so iri irin abubuwan masu amfani na kasuwan.
Shugaba Buhari yayi watanni 3 a mulki. yana da kokari ko ba shi da kokari?
Gaskiya Shugaba Muhammadu Buhari yana da kokari sosai. Idan mutum yace bashi da kokari, kuskure ne. Ga wuta lantarki yanzu. Lokacin tsohon gwamnati, muna yi megawat 1,500. Amma, tun lokacin Buhari ya fara gwamnati, wuta lantarki ta je yafi megawat 4,000. Ga yaki da barayi da ci hanci. Yana karba kudin sun sata lokacin tsohon mulki. Ga dauker ma’aikata. yana da kokari. Yanzu zai ba matasa guda 10,000 aikin yan sanda.
Inna da kanani yake so aikin yan sanda. Lokacin tsohon gwamnati, an tambaye shi Naira 100,000 kafin zai dauke ”form.” Daga wurin zamu samu kudin. Amma yanzu mun dawo na form din, bamu biyar komoi. Buhari yana bukatar hankuri da addu’a daga al’ummah Najeriya.
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.
The post Buhari Yana Da Kokari – Sakataren Yan Kasuwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Post a Comment