Pages

Thursday, 3 September 2015

Najeriya Ta Ja Baya Lissafin FIFA

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta ja baya daga jerin manyan kungiyoyin kwallon kafa na duniya wanda FIFA ta saki mintittika kadan da suka wuce.



Najeriya dai har yanzu itace ta 53 a duniya, sannan kuma ta 9 a Afrika. Amma ta rage daga point 601 zuwa 599.Algeria har yanzu dai itace babba a Afrika, tana da 955 points. Daga ita sai Cote D’Ivore mai 924.


Sannan sai Ghana, (827points), Tunisia (774points), Senegal (734points), Congo (672points), Kamaru (671points) da Misira (619points) sannan Najeriya.


Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.



The post Najeriya Ta Ja Baya Lissafin FIFA appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

No comments:

Post a Comment